ha_tn/isa/19/13.md

1004 B

sun sa Masar ta bauɗe, su da suke duwatsun kusurwar kabilunta

Ana magana da sarakunan Zowan da Memfis kamar dai sune ginshiƙan gine-gine saboda suna da mahimmancin al'umma. AT: "shugabannin sun sa Masar ta ɓace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahweh ya sa ruhun lalacewa cikin tsakiyarta

Ishaya yayi magana game da hukuncin Yahweh kamar dai Masar ta kasance ƙoƙon ruwan inabi. Yana magana ne game da Yahweh yana sa shugabanni tunaninsu ya gurbata kamar tunaninsu gurɓatacce ruwa ne da Yahweh ya haɗu da ruwan inabin. AT: "Yahweh ya hukunta su ta hanyar karkatar da tunaninsu" ko "Yahweh ya hukunta Masar da karkatar da tunaninsu shugabanninta tunani, kamar yadda abubuwan maye ke rikitar da tunanin mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kamar mashayi mai tangaɗi cikin amansa

Ishaya yayi magana akan mutanen Masar suna aikata abin da ba daidai ba kamar an sanya su suyi ta yawo kamar mashayi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)