ha_tn/isa/19/09.md

199 B

Masu aikin tsifar zare

"Waɗanda ke aiki tare da tsefe"

Za a murƙushe masu aikin tufafi na Masar

"Mutanen Masar da suke yin zane"

za su yi baƙinciki a cikin su

"zai ji bakin ciki sosai"