ha_tn/isa/19/07.md

671 B

da dukkan gonakin da a ka shuka a gefen Nilu

"filayen kusa da Nilu inda mutane suka shuka amfanin gona"

da dukkan masu jefa ƙugiya cikin Nilu

Don kamun kifi, wasu mutane suna sanya ɗan abinci kaɗan a ƙugiya, a ɗaura ƙugiya a kirtani, a jefa ƙugiya a cikin ruwa. Lokacin da kifi yayi kokarin cin abincin, bakinsa zai makale a jikin mutum, sai mutumin ya fitar da kifin daga cikin ruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

masu jefa ƙugiya cikin Nilu

Don kamun kifi, wasu mutane sukan jefa raga a kan ruwa. Lokacin da kifi ya kama shi, sai su zare tarun da kifin daga cikin ruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)