ha_tn/isa/19/03.md

724 B

Ruhun Masar zai karaya daga ciki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan raunana ruhun Masar daga ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Zan rushe shawararsa

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Yahweh zai sa shawarar da ya bayar ta zama ba ta da amfani ko kuma 2) Yahweh zai sa shi ya kasa ba da wata shawara. Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za a nuna kalmar nan ta 'shawara' a matsayin kalmar aiki 'nasiha'. AT: "Zan rikitar da masu ba sarki shawara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Zan bada masarawa a hannun mugun shugaba

Anan "hannu" yana nufin iko. AT: "Zan ba da Masarawa a hannun maigida mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)