ha_tn/isa/19/01.md

786 B

Yahweh ya hau girgije mai sauri

Ana ganin Yahweh a hoto kamar yana hawa kan gajimare kamar yana cikin karusai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gumakan Masar za su razana a gabansa

An kwatanta gumakan a matsayin suna jin tsoro yayin da Yahweh yake zuwa. AT: "Gumakan Masar suna rawar jiki da tsoro a gaban Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

zuciyar masarawa za ta narke a cikin su

Narkar da zuciya yana wakiltar rasa ƙarfin gwiwa. AT: "Masarawa ba su da sauran ƙarfin hali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mutum zai yi faɗa gãba da ɗan'uwansa

An fahimci kalmomin "za su yi yaƙi" daga jumlar da ta gabata. AT: "mutum zai yi yaƙi da maƙwabcinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)