ha_tn/isa/16/09.md

925 B

Domin wannan zan yi kuka

A cikin 16: 9-10 kalmar "I" tana nufin Yahweh.

Zan dausayar da ku da hawaye na

Allah yayi magana game da tsananin baƙin cikinsa ga waɗannan wurare kamar zai yi kuka da yawa kuma hawayensa da yawa za su zubo a kansu. AT: "Zan yi kuka mai yawa saboda ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gama na kawo ƙarshen farincikinku game da amfanin gonakinku damina da na kaka

'Ihun murna' na wakiltar mutane suna ihu don farin ciki game da girbin 'ya'yan itacensu. AT: "Saboda abin da zan yi, ba za ku ƙara ihu da murna ba lokacin da kuka girbe gonakinku na 'ya'yan itacen bazara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gama na kawo ƙarshen sowa ga mai takawar

Anan "ihu" yana nufin farin cikin mutanen da ke matse inabi don samar da ruwan inabi. AT: "saboda haka mutanen da ke matse inabin ba sa ihu da murna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)