ha_tn/isa/16/08.md

350 B

Sarakunan al'ummai sun tattake zaɓaɓɓun inabin

An san ƙasar Mowab da gonakin inabi. Anan Allah ya bayyana ƙasar Mowab a matsayin babban gonar inabi. Wannan ya nanata cewa masu mulki, wanda ke nufin runduna, sun lalata komai na Mowab gaba ɗaya. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])