ha_tn/isa/16/05.md

577 B

A cikin alƙawarin aminci kuma za'a kafa kursiyi

Anan “kursiyi” yana nufin ikon yin sarauta kamar sarki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai kasance mai aminci ga alkawarin kuma zai naɗa sarki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kuma daga cikin rumfar Dauda da aminci zai zauna can

Anan "rumfar Dauda" yana wakiltar gidan Dauda, har da zuriyarsa. Zama akan karaga yana wakiltar mulki.AT: "zuriyar Dauda zai yi mulki da aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)