ha_tn/isa/15/05.md

712 B

Zuciyata tana kuka domin Mowab

Anan Allah yana wakiltar “zuciya” wanda ke ƙarfafa motsin zuciyar sa. Allah yayi maganar babban bakin cikinsa kamar zuciyarsa tayi kuka. AT: "Ina mai bakin ciki game da abin da ke faruwa ga Mowab" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Zowa ... Iglat Shelishiya ... Luhit ... Horonayim ... Nimrim

Waɗannan su ne sunayen birane da garuruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kan hallakarsu

Ana iya sake amfani da wannan ta yadda ba za a iya amfani da kalmar nan "hallaka" azaman kalmar "lalacewa" ba. AT: "saboda an lalata garinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)