682 B
682 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya ci gaba da annabci game da mutanen Mowab. Allah ya bayyana abubuwan da zasu faru a nan gaba kamar suna faruwa a yanzu. (Duba: Ishaya 15: 1).
suna saye da tsummoki
Suna yin hakan ne don nuna tsananin baƙin cikinsu. AT: "suna sanya tsummoki suna makoki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Heshbon ... Eliyale ... Yahaz
Waɗannan su ne sunayen birane da garuruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
su kadai suna rawar jiki
Girgizar jiki alama ce ta tsoro kuma tana wakiltar tsoro. AT: "za su cika da tsoro gaba ɗaya" ko "suna rawar jiki da tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)