669 B
669 B
dukkan ku za ku narke
Narkewa yana wakiltar zama mai rauni saboda tsoro. AT: "za ku zama da rauni da tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Gama daga arewa girgije mai hayaƙi ke fitowa
Wannan yana nuna cewa babbar runduna tana zuwa daga arewa. AT: "Gama daga arewa babbar runduna tana zuwa da gajimare hayaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ta yaya za a amsa wa 'yan saƙon al'umman nan?
Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don gabatar da koyarwarsa game da yadda yakamata Isra’ilawa suyi magana da manzanni. AT: "Ta haka za mu amsa wa manzannin Filistiya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)