ha_tn/isa/14/28.md

1.1 KiB
Raw Permalink Blame History

cewa sandar da ya buge ki ya karye

Sandar da ta bugu a Filistiya wakiltar wani sarki ne wanda ya aiki rundunarsa don su yi yaƙi da su. Karyewa yana wakiltar ko dai ya mutu ko kuma an ci shi. AT: "sarkin da ya aiko sojojinsa a kanku ya mutu" ko "sojojin da suka kawo muku hari sun ci nasara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zuriyarsa kuma za ta zama wuta mai firiyar maciji.

Wadannan jimlolin guda biyu siffofin 'ya'yan maciji ne wadanda suka fi macijin cutarwa. Suna wakiltar magajin sarki kasancewa mai iko da zalunci fiye da sarki na farko. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Ɗan farin talaka

Wannan yana wakiltar mutane mafi talauci. AT: "Mafiya talauci" ko "Mafi talauci daga mutanena" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan kashe tsatsonka da yunwa dukkan waɗanda suka tsira za su mutu

Anan "tushenku" yana nufin mutanen Filistiya. AT: "Zan kashe mutanenku da yunwa wanda zai kashe duk waɗanda suka tsira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)