ha_tn/isa/14/24.md

840 B

hakika, kamar yadda na ayyana, haka zai faru; kamar yadda na shirya haka zai faru

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: "abubuwan da na tsara zasu tabbata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Zan karya mutumin Asiriya cikin ƙasa ta

Karya yana wakiltar kayarwa. AT: "Zan kayar da Asiriyawa a cikin ƙasata" ko "Zan sa Asiriyawa a cikin ƙasata ta kayar da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Daga nan za a kawar da karkiyarsa daga gare su kayansa kuma daga kafaɗarsu

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Cire karkiya da nauyi na wakiltar 'yanta mutane daga bautar. AT: "Sannan zan 'yantar da Isra'ilawa daga bautar Asiriya kamar cire nauyi daga kafadarsu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])