ha_tn/isa/14/21.md

1.1 KiB

Ka shira yanka domin 'ya'yansa

Ana iya sake amfani da wannan ta yadda ba za a iya amfani da kalmar nan ta "yanka" ba tare da kalmar aikatau. AT: "Ku shirya don kashe 'ya'yan sarkin Babila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

saboda zunubin kakanninsu

Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za'a nuna kalmar nan "mugunta" azaman kalmar "aikata zunubi ƙwarai." AT: "saboda kakaninsu sun yi zunubi mai girma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

don kada su tashi

Anan "tashi" yana wakiltar ko dai ya zama mai ƙarfi ko kai hari. AT: "don haka ba za su yi ƙarfi ba" ko "don haka ba za su kawo hari ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zan maishe ta

Kalmar "ta" tana nufin birnin Babila. Garuruwa galibi ana maganarsu kamar mata. AT: "Ni ma zan yi shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

da kuma tabkunan ruwa

Sanadiyyar zama dausayi ko kududdufai na tsayayyen ruwa inda ake maganar birni da sanya garin cikin waɗancan abubuwa. AT: "a cikin wurin da akwai koramai da ke tsaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)