ha_tn/isa/14/18.md

1.0 KiB

dukkan su cikin daraja suke kwance

Wannan yana nufin cewa an binne gawarwakinsu ta hanya mai daraja. AT: "duk sarakunan da suka mutu ana binne su ta hanya mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Amma kai an jefar da kai can waje da kushewarka

Yin jifa daga kabari yana nuna rashin binnewa. AT: "Amma ba a binne ku ba. Gawarwarku an bar ta a ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Mattatu sun rufe ka kamar riga

Wannan yana wakiltar gawawwaki da yawa a saman jikinsa. AT: "Gawarwakin mutanen da suka mutu gaba ɗaya sun rufe jikinku" ko "Gawarwakin sojojin da suka mutu suna jingina a saman jikinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

masu gangarowa zuwa ramin duwatsu

Ramin yana nufin ko dai zuwa lahira, ko kuma wani rami a ƙasa inda ake zubar da gawawwaki da yawa.

Ba za a ƙara ambaton zuriyar masu mugunta ba har abada

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ba wanda zai sake yin magana game da zuriyar masu aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)