ha_tn/isa/14/15.md

765 B

Yanzu angangaradda kai zuwa Lahira

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Amma yanzu Allah ya saukar da ku zuwa Lahira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shi ne mutumin

Mutanen za su yi amfani da wannan tambayar ko dai su yi wa sarkin Babila ba'a, ko kuma su nuna mamakinsu ga abin da ya faru da shi. AT: "Tabbas, wannan ba mutumin bane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

da ya sa duniya ta yi rawa

Mai iya yiwuwa su ne 1) ƙasa ta yi rawar jiki yayin da rundunar sarki ke tafe don cinye mutane, ko 2) wannan yana nufin mutanen duniya da ke rawar jiki don tsoron sa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda ya mai da duniya kamar jeji

"wanda ya sanya wuraren da mutane suke zama a jeji"