329 B
329 B
Yahweh ya karya sandar mugu
Wataƙila sandar miyagu tana nufin sandar da mugaye zasu bugi wasu mutane da ita. Karya sandar tana wakiltar lalata ikonsu don zaluntar mutane. AT: "Yahweh ya lalata ikon mugaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da harin da ba mai hanawa
"kai musu hari ba tare da tsayawa ba"