ha_tn/isa/14/03.md

433 B

ya ba ku hutu daga baƙinciki da wahalarku

Kalmar "ku" ɗaya ce, amma tana nufin mutanen Isra'ila ne. Hakanan, "wahala" da "baƙin ciki" ma'anar abu ɗaya daidai kuma ana amfani dasu tare don girmamawa. AT: "daga abubuwan da suka jawo muku wahala mai yawa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Yadda ƙarshen mai azabtarwa ya zo

"Azzalumi ya zo karshe." Wannan kirari ne.