ha_tn/isa/13/21.md

636 B

diloli kuma a cikin fadodinsu masu kyau

An fahimci kalmomin "za su yi kuka". AT: "jackal za su yi kuka a cikin kyawawan fadoji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Lokacinta ya kusa, kwanakinta kuma ba za a jinkirtasu ba

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. "Lokacinta" da "kwanakinta" duka suna nuni ga lokacin da Allah ya zaɓa domin a halaka Babila. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Lokacin da duk wannan zai faru ga mutanen Babila ya kusa, kuma babu abin da zai dakatar da shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])