ha_tn/isa/13/17.md

226 B

Ina gab da tayar da Medes domin su kai masu hari,

Sanya mutane suna son yin wani abu ana maganarsu kamar motsa su. AT: "Ina gab da sanya mutanen Mediya su so su afka musu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)