ha_tn/isa/13/15.md

892 B

Duk wanda aka samu za a kashe shi, duk wanda aka kama kuma zai mutu da kaifin takobi

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Maƙiyi zai kashe da takobi duk wanda suka samu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Jariransu kuma za a yayyanka su

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Abokan gaba kuma za su farfasa jariransu gunduwa-gunduwa" ko "Makiyan za su doke jariransu har sai sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gidajensu za a washesu

Wannan yana nufin cewa za'a sace duk wani abu mai mahimmanci daga gidajensu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Maƙiyi zai washe gidajen mutane" ko "Maƙiyi zai sace duk wani abu mai mahimmanci daga gidajen mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)