452 B
452 B
muguntarta da miyagu
"mugayen mutane"
zan sa maza su yi ƙaranci fiye da zinariya mai daraja
Kaskantar da kai galibi yana wakiltar kasancewa da tawali’u. Rage girman kan mutane yana nuna sanya su masu tawali'u. AT: "zai ƙasƙantar da maras tausayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da tsattsarkar zinariya ta Ofir
Ofir sunan wani wuri ne inda akwai zinariya tsantsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)