ha_tn/isa/13/06.md

857 B

gama ranar Ubangiji ta kusa

Wani abu da yake shirin faruwa ba da daɗewa ba ana maganarsa kamar yana zuwa kusa. AT: "ranar Yahweh zata zo ba da daɗewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zata zo da hallakrwa daga Mai iko

Kalmar "shi" tana nufin ranar Yahweh. "Ya zo tare da hallaka" yana nufin halakar za ta faru a wannan ranar. "Hallaka daga Maɗaukaki" yana nufin cewa Madaukaki zai hallaka su. AT: "a wannan ranar, Allah Maɗaukaki zai hallaka su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

zafi da baƙinciki za su kama su

Ba zato ba tsammani mutane suna jin mummunan zafi da baƙin ciki kamar ana jin zafin da baƙin cikin mutanen da ke kama su. AT: "ba zato ba tsammani za su ji mummunan zafi da azaba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)