ha_tn/isa/13/04.md

568 B
Raw Permalink Blame History

Hayaniyar mutane cikin duwatsu, sai kace na mutane da yawa

Kalmomin "akwai" an fahimta. Kalmomin "taro" da "mutane da yawa" ma'anarsu ɗaya. AT: "Akwai hayaniyar mutane da yawa a cikin tsaunuka" ko "Akwai hayaniyar taron mutane da yawa a tsaunuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Hayaniya ta mulkokin al'ummai a tattare

Kalmomin "akwai" an fahimta. Kalmomin “mulkokin” da “alummai” a nan suna nuni ga abu ɗaya. AT: "Akwai hayaniyar hayaniya da masarautu da yawa da suka hallara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)