ha_tn/isa/13/01.md

397 B

ku tada murya gare su

Kalmar "su" tana nufin sojoji daga wata ƙasa.

tsarkakana

"wadanda na ware wa kaina" ko "rundunar da na ware wa kaina"

Na kira masu iko na su aiwatar da fushina

Yin fushin Allah yana wakiltar azabtar da mutane saboda fushin Allah. AT: "Na kira manyan mayaƙana don azabtar da mutanen Babila saboda sun fusata ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)