ha_tn/isa/12/05.md

208 B

gama Mai Tsarki na Isra'ila dake tsakiyarku mai girma ne

"saboda Allah na Isra'ila, wanda ke zaune a cikinku, mai iko ne" ko "saboda Allah Mai Tsarki na Isra'ila yana da ƙarfi kuma yana zaune tare da ku"