ha_tn/isa/11/16.md

198 B

Zai kasance akwai karabka

Babbar hanya babbar hanya ce wacce mutane da yawa zasu iya hawa kanta. "Yahweh zai yi hanya"

da suka taso daga ƙasar Masar

"lokacin da suka fito daga ƙasar Masar"