ha_tn/isa/11/14.md

667 B

zasu sauko bisa tuddan Filistiyawa a wajen yamma

Mutanen Isra'ila da na Yahuza an nuna su kamar tsuntsayen da suke tashi da sauri don afkawa mutum ko dabba. AT: "za su tafi da sauri zuwa tsaunukan Filistiyawa don su farma mutanen wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Da iskarsa mai ƙonewa zai karkaɗe hannunsa bisa kan Kogin Yufiretis

Jijjiga hannunsa akan wani abu yana wakiltar ikonsa don canza shi. AT: "Da ikonsa zai sa iska mai tsananin iska ta busa a Kogin Yufiretis" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin a iya ƙetarewa da takalmi a ƙafa

"don mutane su tsallake ta koda suna sanye da takalmin takalminsu"