ha_tn/isa/11/12.md

909 B

Zaya kafa tuta domin al'ummai

Abubuwan da za a iya fahimta su ne 1) "Ubangiji zai sanya sarki a matsayin tuta ga al'ummu" ko 2) "Sarki zai kafa tuta ga al'ummu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

warwatsattsu na Yahuda

"mutanen Yahuda waɗanda aka warwatse ko'ina cikin duniya"

daga kusurwoyi huɗu na duniya

An hoton duniya kamar tana da kusurwa huɗu, kuma waɗancan kusurwoyin sune mafi nisan wurare. Wannan yana nufin ko'ina cikin duniya inda waɗannan mutane zasu kasance. AT: "tun daga wurare masu nisa na duniya" ko "daga ko'ina cikin duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Yahuda kuma ba zai ƙara kishin Ifraim ba

A nan Yahuda yana nufin zuriyar masarautar kudu. Ana iya bayyana wannan jumlar a cikin tsari mai aiki. AT: "zai hana mutanen Yahuda adawa" ko "zai hana mutanen Yahuda ƙiyayya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)