ha_tn/isa/11/01.md

766 B

Zai toho daga cikin kututturen Yesse

Kututture shine abin da ya rage daga itacen bayan an sare shi. ''Kututturen Jesse'' yana wakiltar abin da ya rage na masarautar da ɗan Yesse Dauda ya taɓa zama sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ruhun Yahweh kuma zai zauna bisansa

Dogaro da shi yana wakiltar kasancewa tare da shi da kuma taimaka masa. Kalmar "shi" tana nufin wanda zai zama sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ruhun hikima da fahimta, da ruhun umarni da iko, da ruhun sani dana tsoron Yahweh

Anan kalmar "ruhu" tana nufin iyawa ko inganci da Ruhun Yahweh zai bashi. AT: "kuma zai sa ya sami hikima da fahimta, wa'azi da ƙarfi, ilimi da tsoron Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)