1.0 KiB
zai sassare rassa
"zai yanke manyan rassa na bishiyoyi." Don a bayyane cewa wannan yana nufin sojojin Asiriya, ana iya fassara shi da wani misali: Zai hallakar da sojojin Asiriya kamar ƙarfafan mutane waɗanda ke datse manyan rassa na bishiyoyi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da ban razana
Ana iya sake amfani da wannan ta yadda ba za a iya amfani da kalmar nan ta "ruɓewa" azaman kalmar "yi amo ba." AT: "kuma rassan zasu fadi kasa su yi amo mai firgitarwa" ko "kuma rassan za su fado kasa da hayaniya mai karfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
tatuwan da suka fi tsawo za'a sare su
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "zai sare manyan bishiyoyi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Lebanon kuma cikin ɗaukakarsa zata faɗi
"Dazukan Lebanon ba za su ƙara yin girma haka ba." Wannan wataƙila kwatanci ne ga sojojin Asiriya. AT: "Yahweh zai fatattaki sojojin Asiriya, kamar yadda suke da ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)