ha_tn/isa/10/30.md

1.2 KiB

ɗiyar Galim

Kalmar "ɗiya" a nan tana nufin mutanen da ke zaune a cikin birni. AT: "Galim" ko "mutanen Galim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Galim ... Laisha ... Anatot ... Medmena ... Gebim ... Nob

Waɗannan sunaye ne na wasu birane da ƙauyuka kusa da Yerusalem waɗanda sojojin Asiriya suka bi ta hanyar haifar da tsoro tsakanin mutane. Duk waɗannan suna nuni ga mutanen da suke zaune a waɗannan wuraren. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

A wannan rana zai sauka a Nob zai girgiza damtsensa

Anan "shi" da "nasa" suna nufin Sarkin Asiriya da sojojinsa. Mutane za su girgiza daɗaɗɗu ga mutanen da suke barazanar. AT: "sojojin Asiriya zasu tsaya a Nob kuma suyi barazanar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a tsaunin ɗiyar Sihiyona, tudun Yerusalem

Kalmomin "dutse" da "tudu" sunaye ne ga mutanen da suke zaune a kansu. Kalmomin "dutsen 'yar Sihiyona" suna kusan kusan daidai da kalmomin "tudun Yerusalem." Duba yadda aka fassara su a cikin Ishaya 2:14. AT: "mutanen Dutsen Sihiyona da mutanen da ke zaune a kan tuddai a Yerusalem" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])