ha_tn/isa/10/28.md

264 B

Rama tana rawar jiki Gibiya ta Saul kuma ta gudu

Anan "Rama" da "Gibiya" na Saul" suna nufin mutanen da suke zaune a waɗannan garuruwan. AT: "Mutanen Rama sun yi rawar jiki da mutanen Gibiya na Saul sun gudu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)