ha_tn/isa/10/24.md

847 B
Raw Permalink Blame History

Asiriyen

Ishaya yayi magana game da Sarkin Asiriya da rundunarsa kamar mutum ɗaya ne. AT: "Sarkin Asiriya da rundunarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Zai buge ku da sanda ya ɗaga kerensa ga bada ku

Kalmomin “sanda” da “sandar” na nuni ga gungumen itace da mutane ke amfani da shi a matsayin kulake don bugun dabbobi da sauran mutane. Ishaya yayi magana akan yadda Asiriyawa zasu mallaki Israilawa kamar su Asiriyawa suna bugun Israilawa da sanduna. AT: "Zai mallake ku kuma ya yi muku bayi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

fushi na zai kai ga hallakarwarsa

Cikakken sunan "lalata" ana iya fassara shi azaman aiki. AT: "Zan halakar da shi saboda ina fushi da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)