ha_tn/isa/10/20.md

270 B

waɗanda suka tsira

Ana iya bayyana ma'anar a bayyane. AT: "wannan ya tsere daga sojojin Asiriya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba za su dogara ga wanda ya ci nasara da su ba

"ba za su ƙara dogara ga Sarkin Asiriya ba, wanda ya cutar da su"