ha_tn/isa/10/12.md

895 B

Sa'ad da Ubangiji ya gama aikin sa akan Tsaunin Sihiyona da bisa Yerusalem, zan hukunta

Yahweh yana magana kansa kamar shi wani ne. "Lokacin da ni, Ubangiji, na gama aikina a kan Dutsen Sihiyona da a kan Yerusalem, zan hukunta shi"

zan hukunta jawabin faɗin ran sarkin Asiriya da homarsa

"Zan hukunta sarkin Asiriya saboda maganar girman kansa da ya yi, da girman kansa a fuskarsa"

kawas da iyakoki na mutane

Anan kalmar "I" tana nufin sarkin Assuriya. Shi ne shugaban sojojin Assuriya kuma ya yaba wa abin da sojojin suka yi a kan umurninsa. AT: "Ni da runduna na sun kawo" ko "mun kawo (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

na nakasadda mazauna nan wurin

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Sarkin Asiriya ya kunyata mutanen ƙasashen da ya ci nasara ko 2) ya cire sarakunan al'ummai don haka ba su ƙara yin sarauta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)