ha_tn/isa/10/03.md

656 B

Wurin wa za ku gudu domin neman taimako, kuma ina za ku bar dukiyarku?

Ishaya yayi amfani da tambaya don tsawata wa waɗanda suke cikin Yahuda waɗanda ke cutar talakawa da raunanan mutane. AT: "Ba ku da inda za ku nemi taimako, kuma ba za ku sami inda za ku ɓoye dukiyarku ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

za ku laɓe ƙarƙashin 'yan sarƙa, ko ku faɗi tsakanin kisassu

"makiyanku za su iya kama ku a matsayin fursuna ko su kashe ku"

Cikin dukkan waɗannan abubuwa, fushinsa ba zai sauka ba

"Duk da cewa duk wadannan abubuwan sun faru, har yanzu yana cikin fushi." Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 5:25.