ha_tn/isa/10/01.md

843 B

waɗanda ke zartar da hukuncin zalunci suke rubuta umarnan rashin gaskiya

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: "ga waɗanda suke yin dokoki da ƙa'idodin da ba su dace da kowa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Suna hana wa mabuƙata adalci, mutanena suna yi masu ƙwace su hana masu haƙƙinsu

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: "Ba su da adalci ga matalauta da mabukata a cikin mutanena" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

sun maida marayu ganimarsu

Ishaya ya kwatanta marayu da dabbobin da sauran dabbobi ke farauta da cinsu. Wannan ya nanata cewa marayu basu da iko kuma alkalai na iya cutar dasu cikin sauki. AT: "cutar da yara waɗanda ba su da iyaye kamar dabba da ke bin abin farautarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)