ha_tn/isa/08/11.md

939 B

Yahweh ya yi magana da ni, da hannunsa mai ƙarfi a kaina

Anan “hannunsa mai ƙarfi a kaina” salon magana ne wanda ke nufin ikon Yahweh. AT: "Yahweh ya yi magana da ni ta hanya mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya dokace ni kada in yi tafiya cikin tafarkin mutanen nan

Wannan magana ce ta kai tsaye wacce ta ƙare da 8:17. AT: "ya gargaɗe ni kuma ya ce, 'Kada ku yi irin wannan mutanen.'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Amma Yahweh mai runduna za ku girmama a matsayin maitsarki; shi ne wanda dole za ku ji tsoro, shi ne dole zai zama abin razanar ku

Idan kun fassara wannan azaman magana kai tsaye, zaku iya fassara shi tare da Yahweh yana magana da mutum na farko: "Amma zaku ɗauke ni, ya Yahweh Mai Runduna, a matsayin mai tsarki. Kuma za ku ji tsoro kuma ku ji tsoro na" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-pronouns]])