939 B
939 B
Ku mutanen za a daddatsa ku gunduwa-gunduwa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan kakkarya rundunoninku gunduwa-gunduwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ku saurara, dukkan ku manisantan ƙasashe
Ishaya yayi magana kamar mutane a wasu ƙasashe zasu ji shi. AT: "Ku saurara, ku duka mutanen da ke nesa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)
ku yi ɗammara domin yaƙi za a kuwa daddatse ku
Wannan ainihin abu ɗaya ne, an bayyana sau biyu don girmamawa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kuna iya shirya kanku don yaƙi, amma zan ci ku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
Ku yi shiri, amma bãza ku iya aiwatarwa ba; ku ba da umarni
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kuna iya shirin kai wa Yahuza hari, amma ba za ku yi nasara ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)