ha_tn/isa/08/08.md

634 B

Rafin zai shafe har zuwa cikin Yahuda, ambaliyar zata ratsa, har sai ta kai wuyanka

Rundunar Asiriya tana kamar ambaliyar ruwa. AT: "andarin sojoji za su zo kamar kogi yana hawa zuwa wuyan ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fikafikansa zai cika

Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) kamar yadda "Kogin" a cikin wani magana ya tashi, '' fikafikansa'' yana malalowa ya rufe abin da ya kasance busasshiyar ƙasa ko kuma 2) Ishaya ya canza magana kuma yanzu yana magana game da Yahweh a matsayin tsuntsu wanda ke kare ƙasar, "Amma fukafukansa da suka miƙe zasu rufe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)