ha_tn/isa/08/05.md

804 B
Raw Permalink Blame History

Saboda waɗannan mutanen sunƙi tausassun ruwayen Shilowa

Kalmomin "ruwa mai laushi" magana ne na dokar Ubangiji. AT: "Saboda mutanen nan sun ƙi dokar Yahweh, wanda yake kama da ruwan Shiloah mai taushi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

suna murna kan Rezin da ɗan Remaliya

Cikakkiyar maanar ana iya bayyana ta a sarari. AT: "yana farin cikin cewa sojojin Asiriya sun ci Rezin, sarkin Aram, da Feka, ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kawo ruwayen Kogi a kansu, masu ƙarfi da yawa, sarkin Asiriya da dukkan ɗaukakarsa

Kogin yana wakiltar sojojin Asiriya. AT: "rundunar daga Asiriya, wacce ke da ƙarfi kamar babban kogi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)