ha_tn/isa/08/03.md

438 B

Na je wurin annabiya

Ana iya bayyana a sarari cewa Ishaya ya auri annabiya. AT: "Na kwana da matata, annabiya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

sarkin Asiriya zai kwashe dukiyar Damaskus da ganimar Samariya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sarkin Asiriya zai kwashe dukiyar Damaskus da ta Samariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)