Zan kira amintattun shaidu su tabbatar mani
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Yahweh yana magana: "Zan kira mutane masu gaskiya su zama
shaidu" ko 2) Ishaya yana magana: "Na kira mutane masu gaskiya su zama shaidu" ko 3)
Yahweh yana umurtar Ishaya: "Kira mutanen kirki ya zama shaidu."