ha_tn/isa/07/20.md

676 B
Raw Permalink Blame History

Muhimin Bayani:

Ishaya ya ci gaba da bayanin lokacin da sojojin Asiriya za su farma Israila.

Ubangiji zai yi aski da rezar da aka yi haya daga hayin Kogin Yuferitis - sarkin Asiriya

Kalmar "rezar" kwatanci ne na sarkin Asiriya da rundunarsa, kuma Yahweh yana magana akan sarki kamar sarki ne mutum wanda zai yi aikin Yahweh sannan ya karɓi kuɗi daga wurin Yahweh. AT: "Ubangiji zai kirawo sarkin Asiriya daga hayin Kogin Yuferitis don ya yi masa aiki ya aske ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a kuma share

"reza shima zai share." Idan yarenku yana buƙatar mutum ya zama batun "zai ... shara," kuna iya cewa, "Ubangiji ma zai yi shara."