ha_tn/isa/07/18.md

441 B
Raw Permalink Blame History

A wannan lokacin

kafin yaro ya san ƙin mugunta kuma ya zaɓi mai kyau

na tashi daga ƙoramu masu nisa na Masar, kuma da na zuma daga ƙasar Asiriya

Anan ana magana akan sojojin Masar da Asiriya kamar kwari ne da zasu mamaye ƙasar Israila. Ana iya bayyana wannan azaman misali. AT: "don sojojin Masar da Asiriya, kuma sojojinsu za su kasance ko'ina kamar ƙudaje da ƙudan zuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)