ha_tn/isa/07/13.md

1.6 KiB

gidan Dauda

Kalmar "gida" na nuna ga dangin da ke zaune a gidan. AT: "Sarki Ahaz, ku da mashawartan ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya ku mutane ashe bai isheku ba ku gwada haƙurin jama'a? Dole ne kuma ku gwada haƙurin Allahna?

Waɗannan tambayoyin sun nanata cewa sarki ya yi zunubi ƙwarai. AT: "Kuna gwada haƙurin mutane! Yanzu ma kun gwada haƙurin Allahna!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

budurwa za ta yi juna biyu za ta haifi ɗa

Wasu fassarorin na da da kuma wasu juzu'an na fassara, "budurwa zata yi ciki, yayin da wasu ke fassara" budurwa zata yi ciki. "

za a kira sunansa Imanuwel

Masu fassara na iya ƙara alamar hasumiya da ke cewa: "Sunan Imanuwel yana nufin "Allah tare da mu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Zai ci fãra da ruwan zuma a lokacin da ya ƙi mugunta ya kuma zaɓi nagarta

Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) "A lokacin da yaro ya isa cin naman alade da zuma, zai iya ƙin abin da ke mugu kuma ya zaɓi abin da ke mai kyau." Wannan ya nanata cewa yaro zai kasance ƙarami sosai lokacin da ya san zaɓar abin da yake daidai maimakon kuskure ko 2) "A lokacin da yaro ya isa ya ƙi mugunta kuma ya zaɓi abin da ke mai kyau, zai kasance yana cin naman alade da zuma." Mutanen Yahuda sun ɗauki yaro da alhakin aikata abin da yake daidai lokacin da yake ɗan shekara goma sha biyu. Wannan ya nanata cewa a cikin shekaru goma sha biyu mutane za su iya cin ɗanɗano da zuma mai yawa saboda yawancin mutanen Isra'ila za a kashe su ko a kwashe su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)