ha_tn/isa/07/05.md

396 B

Aram, Ifraim, Remaliya

Kalmomin "Aram" da "Ifraim" suna nufin sarakunan waɗannan ƙasashe. Hakanan, "Ifraim" tana wakiltar masarautar arewacin Isra'ila. AT: "Rezin Sarkin Aram da Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sun ƙulla mugun abu găba da kai

Anan "ku" ɗaya ne kuma yana nufin Ahaz. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)