ha_tn/isa/07/01.md

859 B

A kwanakin Ahaz ɗan Yotam ɗan Uziya, sarkin Yahuda

"Lokacin da Ahaz ... yake sarkin Yahuda" Wannan shi ne lokacin da abubuwan suka faru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Rezin ... Feka ... Remaliya

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sai aka sanar da gidan Dauda

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "gidan Dauda ya ji rahoton" ko "wani ya ba da rahoto ga gidan Dauda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Sai ya tsorata, haka ma zuciyar mutanensa, kamar yadda itatuwan jeji ke kaɗawa a cikin iska

Girgizar da zukatansu ke yi da wannan labarin an kwatanta su da yadda bishiyoyi ke girgiza lokacin da iska ta busa su. AT: "Ahaz da mutanensa sun firgita ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)