ha_tn/isa/06/13.md

447 B
Raw Permalink Blame History

duk da haka za a ƙara hallaka shi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "rundunoni za su sake lalata ƙasar Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai zama kamar ranar da aka datse itacen rimi wanda gungumensa ya ragu

Wannan magana yana nufin cewa har ma bayan da Yahweh ya hallaka Israila, zai ware wasu mutane daga cikin Israilawa don su bauta masa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)